<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>576</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 YESU MAKIYAYI

[V2]
 1) Yesu mai kiyona duka inda na tafi
 Yesu mai kiyona koyaushe
 Duka inda na tafi gareshi zan dogara
 Karɓi yabona ya Allahna.

[V3]
 KORUS
 Yesu makiyayi, makiyayi mai kyau
 Yesu makiyayi mai bada rai
 Wanda ya bi shi fa hakika ne zai sami rai
 Ba zai tafifa da yunwa ba.

[V4]
 2) Ni ne makiyayi, makiyayi mai kyau
 Na san tumakina sun san ni
 Duka inda suke hakika ne ina can
 Domin in tsare su daga kerkeci.
 Korus

[V5]
 3) Akwai wasu tumaki nawa ne basu cikin garke
 Ina ƙaunarsu fa kamar ku
 Ina umurtarku ku tafi domin ku kawo su
 Domin su zamna suma cikin garke.
 Korus</lyrics>
<title>Yesu Makiyayi LW576</title>
</song>